Makkahl c123m4W noUu Mm67lf h Il3अk c Vv iैलxl M D
Makkah
| farawa | 2000 BCE |
|---|---|
| native label | مكة o مكة المكرمة'' |
| demonym | Meccan, مَكِّيّ, мекканцы, Mekkano |
| ƙasa | Saudi Arebiya |
| babban birnin | Kingdom of Hejaz, Hejaz Vilayet, Kingdom of Nejd and Hejaz, Makkah Region |
| located in the administrative territorial entity | Makkah Region |
| coordinate location | 21°25′21″N 39°49′34″E |
| located in time zone | UTC+03:00 |
| twinned administrative body | Madinah |
| official website | http://www.holymakkah.gov.sa/ |
| local dialing code | 2 |
| Dewey Decimal Classification | |
Masallaci mai Alfarma na garin Makkah.
Birnin Makkah gari ne mai tarihi, birnin ya kasance a nahiyar Asiya wato acikin tsibirin Saudiya a tarayyar Larabawa. Wannan gari na Makkah shine birni mafi girma da shahara a duk fadin nahiyar Asiya birni ne wanda Allah yayi masa albarka tunda shine birnin fiyayyen halitta Annabi Muhammad (s.a.w). Albarkatun kasa Garin makkah Allah ya azurtashi da yawan bishiyoyin Dabino da Inabi lallai birnin kayataccen birni ne wanda har ya wuci a iya misaltawa, hakazalika ta bangaren albarkatun kasa, Allah ya horewa birnin arzikin man fetur da kuma gwala-gwalai da sauransu.
Irin bishiyoyin dabinon dake Birnin Makkah a kasar Saudi Arabia.
Birnin Makkah shine birnin manzon Allah na farko, a garin aka haifeshi a nan kuma yayi girma tun gabanin a bashi Annabta daga baya ne ya koma Madinah.
Jjsn ु]Ol Xmr IiGel2qh बाह9j